Yadda Ake Wankan Janaba Daga Bakin Sheikh Jafar
Karanta cikakken bayanin yadda ake wankan wato yadda ake wankan maniyyi janaba daga bakin sheikh Jafar Mahmud Adam. Muna fatan Allah yakai Rahama acikin kabarin malam jafar bisa kokari dakuma gwagwarmaya dayayi wajan yada da’awar musulunci. Kafin mushiga cikin bayani akan yadda ake wankan janaba, bari mufara dayin bayani akan menene janaba dakuma abubuwan dakesa … Read more