Sakon so Episode 2 Hausa Novel by M Shakur
Sakon so Episode 2 Hausa Novel by M Shakur Sakon So Episode 2️: Tunda yashigo cikin estate dinsu yahango wani magidancin mutum tsaye agaban wani dankareren gida da sojoji guda uku ke tsaye wajen taredashi, kana ganin mutumin kasan zasuyi age mate saidai shi mutumin yafishi tsufa sosai dan ga furfura ko’ina akan fuskanshi, dan … Read more