Tarihin Hadiza Gabon, Shekaru da kuma Hotuna
TARIHIN HADIZA GABON Tarihin Hadiza Gabon: Hadiza Aliyu wacce aka fi sani da “Hadiza Gabon” wata Jaruma ce a masana’antar fina finan Hausa na Kannywood a Najeriya. An haifi Jaruma Hadiza Gabon a ranar 1 ga watan Yuni na shekara ta alif dari tara da tamanin da tara (1 June 1989) a garin Libreville na … Read more