LABARINA Season 6 Episode 11

Barka da zuwa wannan shafin namu inda a duk kowace ranar jumu’a muke kawo muku shirin Labarina season 6 episode 11.

Labarina Season 6 Episode 11

Labarina season 6 episode 11 yana dauke da abubuwan ban mamaki wa’yanda suka hada da chakwakiyar baba dan AUDU, Presidor, sumayya (fati washa) dakuma lukman.

Sannan kuma acikin shirin na episode 11, Babbar mai kulla makircin nan wato sa’ah sun isa gidansu sumayya ita da iyayenta domin Neman afuwar sumayya akan sharin da sa’ah (Ummi Gayu) tayi mata.

A daya bangaren kuma, anbawa haidar auren ummi karama, inda shikuma lukman yake cikin tashin hankali.

Sannan kuma raba gardama fah yakara turo wani sako mai rikitarwa. Abubuwa da yawa dai sunfaru acikin wannan shirin Wanda nasan zakuji dadinsu sosai.

Ga kadan daga cikin wasu hotun da shirin yakunsa

LABARINA Season 6 Episode 11

 

 

 

 

 

 

Ga kadan daga cikin shirin na labarina season 6 episode 11 din kafin mudora muku cikakken shirin:

Shirin labarina Na wannan satin yahadu matuka kuma yabada citta sosai, anma koya zancen auren da sumayya zai kaya maganin yadda raba gardama yasake dawowa?

Kukasance dawannan shafin namu domin kallon cikakken shirin dazezo muku a ranar jumu’a 24 ga watan February, 2023.

Wasu Na Kallon: IZZAR SO SABON SALO EPISODE 113 ORIGINAL

1 Trackback / Pingback

  1. LABARINA SEASON 6 EPISODE 11 - SAIRA MOVIES

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*