Kuskuren Baya Hausa Novel Complete

Hausa novel by zamgist.com.ng

Barka da zuwa wannan shafin namu inda muka kawo muku littafin kuskuren baya hausa novel complete document.

Aisha A bagudo ta rubuta takuma wallafah wannan littafin.

Kuskuren Baya Hausa Novel

Kuskuren Baya Hausa Novel  Complete
Uploaded by Zamgist.com.ng
File Size 730kb
Hausa Novels WhatsApp Group Click here
Telegram Group Click here
Novel Price Free
Novel Author Aisha A Bagudo
File format PDF
Published date 18 – 03 – 2023

 

Kadan Daga Cikin Kuskuren Baya Complete Novel Document

Na Aisha A. Bagudo

Zara-zaran yatsun hannunta wanda suke sanye da zobina masu matukar kyan gaske da d’aukar hankali ,idona ya soma hangowa sanadiyyar motsa hannun da take tana juya stearing tana ɗan kad’asu lokaci-lokaci saboda wak’ar dake tashi a cikin Motar, tare da fitar sautin siriryar muryarta me dadin saurara.

‘I don’t care who you are, where you from what you did as long as you love me’. sautin dake tashi kenan a cikin motar na Back Street Boys wanda take marming kamar ita tayi shi.

yayinda a hankali take motsa lips dinta kamar batason motsasu, gefe guda kuma zuciyarta ke bugawa da matsanancin karfin gaske wanda ta rasa dalili faruwar haka tun safe ta tsinci kanta cikin tsanani faduwar gaba ..

Shiru motar baka jin sautin komai sai na qarar sautin wakar dake tashi a hankali ta ɗauki hanyar TANWER HOSPITAL dake Ikeja in side …

Kyakkyawar yarinya ce ajikin farko siririya mara kiba mai kyakkyawar fuska dake ɗauke da siririn hancin Kamar an zana mata shi ,mai dara daran idanu dake zagaye da gashin ido da gira , ba’a iya ganin kwayar idannunta saboda Black sunglass dake sanye a face dinta ita ba fara bace haka Kuma ba za’a kirata da baka ba chocolate colour ce me kyan gaske kamar ita tayi kanta dan rashin kibarta qara mata kyau yayi adalilin dukiyar fulaninta dake cike bam da qirjinta ,yanayin fatar jikinta kawai zaka kalla kasan daga irin gidan data fito dan asalin kamala ta ya’yan masu arziki sun zauna mata ajiki babu karya ,kayan jikinta kuwa tun daga kan rigar jikinta takalminta handbag har zuwa kan agogon dake d’aure a tsintsiyar hannunta tsadaddun gaske ne ..

 

Domin sauke Cikakken Littafin sai ku danna bulun rubutun dake ƙasa ko kuma hoton.

Download Novel

KARANTA WASU LITTAFAN

Ribar Kishi: Hausa Novel Complete

Jarababben Namiji 51 Romantic Hausa Novel

Jarababben Namiji 1-2 Hausa Novel

Tsintacciya COMPLETE hausa novel pdf

Jarababben Namiji Littafi na 2

 

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*