Cikakken Tarihin Hajara Izzar so

Advertisements

Barka DA zuwa wannan shafin namu inda muka kawo muku Cikakken tarihin hajara Izzar so.

Daga cikin abubuwan da zaku karanta a wannan shafin yahada da tarihin hajara izzar so, shekarun hajara izzar so, da asalalin sunan hajara izzar so.

Cikakken Tarihin Hajara Izzar so

Sunan Hajara izzar so na gaskiya shine Aisha bloody, an haifeta a karamar hukumar duste dake jihar jigawa najeriya. Hajara izzar so tana daga cikin jaruman izzar so masu tasowa a masana’antar fina-finai ta Kannywood.

Advertisements

Hajara izzar so tayi karatun firamare da sakandare duk a dutse dake jihar jigawa, inda daga bisani ta garzaya zuwa makarantar gaba da sakandare inda tayi diploma.

Mahaifiyarta ta fito daga karamar hukumar Fagge ta jihar Kano. Hajara ta bayyana a matsayin diya ga Abubakar matawalle wanda aka fi sani da Ali Nuhu A cikin shirin film mai dogon zango (Izzar so) shiyasa wasu suke kiranta da “hajara abubakar matawalle.

Hajara ta samu karbuwa a wajen al’umma bayan ta nuna gaskiya a fim din Izzar so. Ta taka rawa a matsayin kanwar hajiya nafisa izzar so wacce aka fi sani da aisha najamu.

Hoton hajara izzar so: Cikakken tarihin hajara Izzar so
Jaruma hajara izzar so

Takaitaccen tarihin hajara izzar so

Sunan Asali:  Aisha Bloody

lakani:             Hajara izzar so

Jihar asali:     Dustse jigawa state

Sana’a:            Jarumar Kannywood

Bayan hira da hajara izzar so, ta ce mahaifiyarta ta fito daga karamar hukumar fagge ta jihar Kano.

A halin yanzu muna tattara ƙarin bayani game da hajara izzar so (Aisha bloody) kuma da zarar mun gama za mu sabunta wannan labarin.

Karanta: Tarihin Khadija Yobe Karima Izzar So

Advertisements