HOME

WAEC

Daurin Boye Hausa Novel Complete

DAURIN BOYE NA SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA HASKE WRITERS ASSO (home of expert and perfect writers) Dandano daga littafin DAURIN BOYE Sake gyara tsaiwarshi yayi jikin machine din nasa samfurin lifan kirar MOTO B,agogon dake daure a tsintsiyar hannunsa ya kalla yana sake qiyasta mintocin daya kashe tsaye a qofar gidan,tabbas banda wani babban dalili … Read more

Hanyoyin da Zaki gyara Fatar Ki

Hanyoyin Da Za Ki Gyara Fatarki Babu wata mace da ba ta so a ce fatarta tana sheki da yalki; babu kuma macen da take so a ce fatarta ba ta da kyau ko daukar hankali. Hakan ya sanya mata da yawa ke kashe makudan kudade wajen lura da fatar jikinsu ko ta fuska.   … Read more

Tarihin Rayuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi – A hirarsa da Bbchausa.com

An haifi Sheikh Dahiru Usman Bauchi a ranar Laraba 28 ga watan Yunin shekarar 1927 wanda ya yi daidai da 2 ga watan Al Muharram shekarar 1346 a garin Nafada jihar Gombe, arewa maso gabashin Najeriya.   Mahifinsa mutumin jihar Bauchi ne, yayin da mahaifiyarsa kuma ‘yar jihar Gombe ce, kuma dukkanninsu Fulani ne.   … Read more

Muhimmancin goruba ga rayuwar ɗan Adam

Goriba na cikin ‘ya’yan itatuwa dangin kwakwa da ake samu a ƙasashen Afirka musamman Masar da Sudan da Kenya da sauran ƙasashen Larabawa.   Ga wanda ya san bishiyar goruba, ya san ba ta da kauri da kuma rassa marasa kaushi, kowanne yana ɗauke da koren ganye mai ƙarfi kuma ƙarami mai ɗan faɗi.   … Read more

Auren Lagos Romantic Love Story

Godiya yattabata ga Allah dayabani Ikon rubuta littafin AUREN LAGOS   Nasadaukar da littafinan ga maihaifiyata uwatagari Goya marayu Allah yajikan mahaifina da dukkan yan uwa musilmai da sukarigamu gidan gaskiya       Page (1)   Na mummy minal       Ke bazakifitoba saikin makara dagaciki tace ganinan fitowa jakata nake dauka wata … Read more

Lamrat Romantic Love Baby Story

LAMRAT ROMANTIC LOVE STORY   Romatic beby 1-5 *بسم الله الرحمن الرحيم* tsaye take a gaban mirrow tana tsantsara make up, taci wani uban wando da riga wacce bata huce iyya cibiyyar taba, tana make up  tana rawa tana karkaɗa waist  ɗinta da brest wanda suke firgitar da samari hakan tasa kowa ke mata kallon … Read more

Maganin Qarin Hips (Mazaunai )

MAGANI QARIN MAZAUNAI (HIPS) TAMBAYA Assalamu Alaikum, Mlm don Allah ya halatta mu2m yayi amfani da magani don qarin hips ko breast, Don Allah afadiman hanyar da zanvi   AMSA   Mata da yawa suna bukatar suga hips dinsu ya ciko tun basuyi aureba saboda yanda yake daukar hankalin da namiji to ballantana amarya Wanda … Read more

Kanwata (My Sister) 1 to End

KANWATA Written by Fatima Aminu Ya’u Tafi minti biyu tana tsaye gabanta tana mata magana kai kace da kurma take magana ta kada kai gami da dafata adan firgice ta dago ganinta tsaye kusa da ita yasata sakin wani murmushi wanda kana ganinsa kadan yake ne. Haba Fadya wannan wane irin tunani kike haka inata … Read more