Bafulatanan Ruga Complete Hausa Novel

Shin Kuna Daga Cikin Masu Neman Littafin Bafulatanan Ruga Complete Hausa Novel? Bafulatana Ruga 1? Bafulatana Ruga Complete? Bafulatana Ruga Page 16? Bafulatanan Ruga? Bafulatanan Ruga Hausa Novel Complete? Bafulatanan Ruga Part 1? Bafulatanan Ruga Episode 16 – 50? Bafulatan Ruga Complete Episodes Da Sauransu.

A wannan Shafin Zaku Samu Littafin Bafulatanan Ruga Complete Hausa Novel, Bafulatana Ruga 1, Bafulatana Ruga Complete, Bafulatana Ruga Page 16, Bafulatanan Ruga, Bafulatanan Ruga Hausa Novel Complete, Bafulatanan Ruga Part 1, Bafulatanan Ruga Episode 16 – 50, Bafulatan Ruga Complete Episodes Da Sauransu.

Bafulatanan Ruga Complete Hausa Novel

BooK Title Bafulanan Ruga
Author Maman Teddy
Contents Full Episodes
File Size 1mb
Upload Date 27th May, 2022
Uploaded by Zamgist
WhatsApp Click Here

Download Novel

You May Like:

Kadan Saga Cikin Bafulatanan Ruga Episode 16-17

Bafulatanan Ruga Complete Hausa Novel
Bafulatanan Ruga

Cikin sauri muhammad Adnan ya Riƙo hannun Anisa wanda kafin yayi wata mgn nan Anisa ta hau ihu haɗi dayi masa bore.

Sosai hankalin Muhammad Adnan ya tashi don sam baya son ganin damuwan Aneesan tasa.

Cikin wata irin murya mai cike da lallashi da son ganin ya kwantar mata da hankali ya fara cewa’” plz my Anisa ki kwantar da hankalinki akan wannan dan abun.

Ni wannan yarinyan da kika gani ba karuwa bace kaman yanda kk tunani,matata ce ta auran sunna,but the only thing i want you to now shine ba wai na aureta don nai zaman aure ne da ita ba.

Auren manufa ce kawai,kuma my Anees ko yanxu kk ce na saketa zan rabu da itah,ke ce kadai nakeso kuma na xabi nayi rayuwa ta ta har abada.

Kwace kanta tayi daga rungume tan da yayi, nan cike da xubar da xafafan hawaye ta hau cewa”hmmm Adnan kenan.!!!

Shikuma auren manufan karasa da wanda xakayi sai da bafullatanan daji bafullatanan Ruga?.

Ina baxan iyah xama da wannan yarinyan ba,after that ma i age her yo ko sa’ata ce ma bafullatanan ruga yar kauye inah alkawarin da mukayi da kai.

Yau zata tattara ta bar cikin gidannan basai gobe,ai ma na barta cikin gidan nan shine ake kira karya just sallame ta takama hanyar kauyen su.

Sai asannan ta nisa hadi da fito da takarda da pen daga cikin handbag din ta.

Zaro ido Waje Mairo tayi ha’di da kallon Adnan da gaban shi ta wani buga don shi kanshi sai ya cinci kanshi cikin damuwa da jin furucin  da Anisan tayi.

Muryan ta ne ya katse shi tana mai cewa” oyyyah hury up rubuta rubuta.

Kuka da Mairo tasane ya dawo da hankali n su gareta wanda sakamakon jin mgnan da Anisan tayi tuni ta nemi ciwon da takeji ta rasa.

Cikin matsanan cin kuka ta rarrafa ga Muhammad Adnan tana mai riko kafan shi da hannu biyu fuskan ta hawaye na dada tsanannta cike da dasashshiyar murya ta hau cewa” don Allah hamma na kar da kayi mun haka,kayi hakuri ka barni na cigaba da xama a gidan ka koda a matsayin yar ki ne.

Wani wawan tsawa Anisa ta daka mata wanda sai da ta firgita ha’di da ja baya.

Ganin irin firgitan da tayi yasa Muhammad Adnan kallon Anisa yana cewa plz Anisa nayi miki alkawarin sakin Mairo Amma ba yanxu xan yi wannan ba.

Sai ta haifo mun ciki na dake tare da ita sannan….ai bai rufe baki ba yaji ihun ha’di da mgnan Anisa tana cewa” Adnan yanxu kace har kwanciya kayi da yannan.?

Ashe har komai na jikin ka danake kishin ka kada wata ya mace ta gani ashe har kasaki wannan ta gani.

Mai kuma ya rage yau ni xan bar maka gidannan.

Mikewa tayi cikin tashi n hankali ga jiri dake dibar ta,wanda ganin haka yasa Adnan saurin kuma ruko ta yana mai cewa’plz Anisa wlh Allah da gske nake,kuma idan kk tafi kice masu Ammie mene?

Nayi auren manufa,toh tsaya kiji wlh duka dangi bb wanda yasan da wannan auren sai ke da khamis.

Cike da shock ta juyo tana kallon shi ha’di da cewa ” Muhammad…. “

Girgixa mata kai yy yana mai cigaba da cewa ” Anisa wannan Auren nayi shine don abun da tayimun da kuma saboda ke.

Da yanda Ammie ke damun ki da mgnan rashin haihuwa,shiyasa na Aure ta ta haifa mana Baby sannan mu dawo masu Ammie dasu a matsayin ke kika haifa.amma fa wannnan planing dina ne,kar ki manta mun ce masu Ammie kina dauke da ciki bayan ba haka bane.

Don haka wannan kaman domunki ne na Aureta,kinga ko tana haihuwa xan sallameta na maida ta rugar su.

Amma ya kk gani ke,duk abun da kk ce my Anisa haka xanyi.

Cike da gamsuwa dakuma jin dadin da kaunar da mijin nata yake nuna mata daga kai alamar…….

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top