Barka da zuwa wannan shafin namu na BBC hausa inda zamu kawo muku rahoto kaitsaye na sakamakon zaben gwamnoni 2023.
Ku kasance da wannan shafin namu domin jin yadda zaben ke kayawa a kowace jiha dake najeriya.
A baya ma mun kawo muku cikakken rahoto da sakamakon zaben shugaban kasa daya gudana, haka zalika ma a wannan Karon mun shirya tsaf domin antayo muku da sakamakon zaben gwamnoni 2023 kai tsaye.
Sakamakon Zaben gwamnoni 2023
A wannan sashen zamuna rika dora muku sakamakon zaben gwamnoni 2023 na kowane jiha da zarar anfara kidaya a mazabu daban daban daga lugu da sakunan najariya.
Kuci Gaba da ziyartar wannan shafin…..
Jihohin da baza’ayi Zaben Gwamna ba A Ranar Asabar 18 – March – 2023
Hukukar zabe ta kasa tafitar da sanarwar jihohin da baza’a yi zaben gwamna ba a gobe asabar. Sunayen sune kamar haka:
1. Bayelsa
2. Edo
3. Osun
4. Ekiti
5. Kogi
6. Anambra
7. Ondo
===================================
Waye Shugaban Kasa 2023
Waye Shugaban Kasa 2023? Babban Shugaban hukumar INEC na Kasa, Farfesa Mahmood Yakubu ya sanar da tsohon gwamnan jihar Lagos, Bola Ahmed Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa na 2023 da kuri’a miliyan 8,794,726.
A Yayin da Tsohon matainmakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar ne ke bi masa da yawan kuri’u miliyan 6,984,520.
Sai kuma dan takarar jam’iyyar Labour, Peter Obi wanda ya samu kuri’a miliyan 6,101,533
Inda shikuma tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ne ya zo na hudu da kuri’u miliyan 1,496,687.
Zuwa an jima ne Bola Ahmed Tinubu zai je dakin taron da ake tattara sakamako domin karbar shaidar lashe zaben na shugaban kasa 2023.
Wannan ne sakamakon zaben da ya fi kowanne daukar dogon lokaci, kafin a sanar da shi a baya-bayan nan sakamakon dalilai da dama dasuka faru.
Jam’iyyun adawa na PDP da LP sun ce ba za su karbi wannan sakamakon ba bisa zargin aikata magudi a mazabu da dama, inda kuma suka ce za su je kotu.
BBC Hausa Sakamakon Zaben shugaban kasa 2023
A yau laraba mun kammala tattaro muku sakamakon zaben shugaban kasa wanda kimanin yan najeriya mutum miliyan 93 ne suka kada kuri’a a sassa daban-daban, lugu da sako domin zaben shugaban kasa dakuma yan majalisun tarayya.
Akwai kimanin ‘yan takarar shugaban kasa guda su 18, sannan akwai kimanin ‘yan takarar sanatoci mutum 109, da na ‘yan majalisar wakilan tarayya su 360.
Anma duk acikin jerin mutane 18 dinnan dake takarar shugaban kasa, mutum hudu suka shahara kuma aka sansu a Nigeria Wanda Bola Ahmed tinibu ne ya lashe wannan zabe. – Waye Shugaban Kasa 2023
Sakamakon Zaben 2023 Kai Tsaye
10:19pm: PETER OBI YA LASHE ZABEN SHUGABAN KASA NA JIHAR ANAMBRA
Babban ma’aikacin tattara sakamakon zaben shugaban kasa na jihar Anambra ya gabatar da sakamakon zaben shugaban kasa na jihar ta Anambra a zauren tattara sakamakon zaben na shugaban kasa kamar haka:
APC – 5,111
LP – 584,621
NNPP – 1,967
PDP – 9, 036
10:12pm: PETER OBI YA LASHE ZABEN SHUGABAN KASA NA JIHAR EBONYI
Babban ma’aikacin tattara sakamakon zaben shugaban kasa na jihar Ebonyi ya gabatar da sakamakon zaben shugaban kasa na jihar ta ebonyi a zauren tattara sakamakon zaben na shugaban kasa kamar haka:
APC – 42,402
LP – 259,738
NNPP – 1, 661
PDP – 13, 503
10:00pm: PETER OBI YA LASHE ZABEN SHUGABAN KASA NA JIHAR DELTA
Babban ma’aikacin tattara sakamakon zaben shugaban kasa na jihar delta ya gabatar da sakamakon zaben shugaban kasa na jihar ta delta a zauren tattara sakamakon zaben na shugaban kasa kamar haka:
APC – 90,183
LP – 341,866
NNPP – 3,122
PDP – 161,600
9:56pm: PETER OBI YA LASHE ZABEN SHUGABAN KASA NA JIHAR CROSS RIVER
Babban ma’aikacin tattara sakamakon zaben shugaban kasa na jihar Cross river ya gabatar da sakamakon zaben shugaban kasa na jihar ta ribers a zauren tattara sakamakon zaben na shugaban kasa kamar haka:
LP – 179, 917
APC – 130,520
PDP – 95,425
NNPP – 1,644
6:55pm: ATIKU ABUBAKAR YA LASHE ZAƁEN SHUGABAN ƘASA NA JIHAR SOKOTO
Babban ma’aikacin tattara sakamakon zaben shugaban kasa na jihar Sokoto ya gabatar da sakamakon zaben shugaban kasa na jihar ta sokoto a zauren tattara sakamakon zaben na shugaban kasa kamar haka:
APC – 285,444
LP – 6,568
NNPP – 1,300
PDP – 288,679
6:42pm: TINUBU YA LASHE ZABEN SHUGABAN KASA NA JIHAR ZAMFARA
Babban ma’aikacin tattara sakamakon zaben shugaban kasa na jihar Zamfara ya gabatar da sakamakon zaben shugaban kasa na jihar ta zamfara a zauren tattara sakamakon zaben na shugaban kasa kamar haka:
PDP – 193,978
APC – 298,396
LP – 1,660
NNPP – 4,044
6:31pm: ATIKU ABUBAKAR YA LASHE ZABEN SHUGABAN KASA NA JIHAR KEBBI
Babban ma’aikacin tattara sakamakon zaben shugaban kasa na jihar Kebbi ya gabatar da sakamakon zaben shugaban kasa na jihar ta Kebbi a zauren tattara sakamakon zaben na shugaban kasa kamar haka:
PDP – 285,175
APC – 248,088
LP – 10,682
NNPP – 5,038
6:14pm: ATIKU ABUBAKAR YA LASHE ZABEN SHUGABAN KASA NA JIHAR KADUNA
Babban ma’aikacin tattara sakamakon zaben shugaban kasa na jihar Kaduna ya gabatar da sakamakon zaben shugaban kasa na jihar ta Kaduna a zauren tattara sakamakon zaben na shugaban kasa kamar haka:
PDP – 554,360
APC – 399,293
LP – 294,494
NNPP – 92,969
6:07pm: ATIKU ABUBAKAR YA LASHE ZABEN SHUGABAN KASA NA JIHAR JIHAR BAYELSA
Babban ma’aikacin tattara sakamakon zaben shugaban kasa na jihar Bayelsa ya gabatar da sakamakon zaben shugaban kasa na jihar ta Bayelsa a zauren tattara sakamakon zaben na shugaban kasa kamar haka:
PDP – 68,818
APC – 42,572
LP – 49, 975
NNPP – 540
5:58pm: PETER OBI YA LASHE ZAEN SHUGABAN KASA NA JIHAR PLATEAU
Babban ma’aikacin tattara sakamakon zaben shugaban kasa na jihar Plateau ya gabatar da sakamakon zaben shugaban kasa na jihar ta Plateau a zauren tattara sakamakon zaben na shugaban kasa kamar haka:
PDP – 243,808
APC – 307,195
LP – 466,272
NNPP – 8,869
5:51pm: ATIKU ABUBAKAR YA LASHE ZABEN SHUGABAN KASA NA JIHAR BAUCHI
Babban ma’aikacin tattara sakamakon zaben shugaban kasa na jihar Bauchi ya gabatar da sakamakon zaben shugaban kasa na jihar ta bauchi a zauren tattara sakamakon zaben na shugaban kasa kamar haka:
PDP – 426,607
APC – 316,694
LP – 27373
NNPP – 72,103
5:40pm: BOLA TINUBU YA LASHE ZABEN SHUGABAN KASA NA JIHAR KOGI
Babban ma’aikacin tattara sakamakon zaben shugaban kasa na jihar Kogi ya gabatar da sakamakon zaben shugaban kasa na jihar ta kogi a zauren tattara sakamakon zaben na shugaban kasa kamar haka:
APC – 240, 751
PDP – 145,104
LP – 56,271
NNPP – 4,238
5:30pm: PETER OBI NA (LP) YA LASHE ZABEN SHUGABAN KASA NA JIHAR ABIA
Babban ma’aikacin tattara sakamakon zaben shugaban kasa na jihar Abia ya gabatar da sakamakon zaben shugaban kasa na jihar ta Abia a zauren tattara sakamakon zaben na shugaban kasa kamar haka:
LP – 327,095
PDP – 22,676
APC – 8,914
NNPP – 1239
5:23pm: PETER OBI NA (LP) YA LASHE ZABEN SHUGABAN KASA NA JIHAR EDO
Babban ma’aikacin tattara sakamakon zaben shugaban kasa na jihar Edo ya gabatar da sakamakon zaben shugaban kasa na jihar ta Edo a zauren tattara sakamakon zaben na shugaban kasa kamar haka:
LP 331,163
APC 144,471
PDP 89,585
NNPP 2,743
5:16pm: ATIKU ABUBAKAR YA LASHE ZABEN SHUGABAN KASA A JIHAR AKWA IBOM
Babban ma’aikacin tattara sakamakon zaben shugaban kasa na jihar Akwa Ibom ya gabatar da sakamakon zaben shugaban kasa na jihar ta akwa ibom a zauren tattara sakamakon zaben na shugaban kasa kamar haka:
PDP – 214,012
APC – 160620
LP – 132,683
NNPP – 7,796
Karfe 5:01pm: BOLA TINUBU YA LASHE ZABEN SHUGABAN KASA NA JIHAR BENUE
Babban ma’aikacin tattara sakamakon zaben shugaban kasa na jihar Benue ya gabatar da sakamakon zaben shugaban kasa na jihar ta benue a zauren tattara sakamakon zaben na shugaban kasa kamar haka:
APC – 310,468
PDP – 130,081
LP – 308, 372
NNPP -4,740
Karfe 4:51pm: BOLA TINUBU NA JAMIYYAR APC YA LASHE ZABEN SHUGABAN KASA NA JIHAR NEJA
Babban ma’aikacin tattara sakamakon zabe na jihar Naija ya gabatar da sakamakon zanen shugaban ƙasa da aka gudanar a jihar kamar haka:
APC – 375, 183
PDP – 284 898
NNPP – 21,836
LP – 80,452
1:18pm: TINUBU NA (APC) YA LASHE ZABEN SHUGABAN KASA A JIHAR ONDO
Cibiyar zabe mai zaman kanta ta bayyana sakamakon zaben shuagaban kasa na jihar Ondo.
An bayyana sakamakon ne a dakin tattara sakamakon zaben shugaban kasa na 2023 da ke Abuja.
Sakamakon zaben ya nuna cewa dan takarar jam’iyyar APC, Bola Tinubu ne ya lashe zaben na Ondo.
Ga kuri’un da manyan jam’iyyu huɗu suka samu;
Yawan masu zabe da aka tanatance: 571,002
APC – 369, 924
LP – 47, 350
NNPP – 930
PDP – 115,483
1:03pm: ATIKU NA (PDP) YA LASHE ZABEN SHUGABAN KASA NA JIHAR OSUN
Cibiyar zabe mai zaman kanta ta sanar da sakamakon zaben shugaban kasa na jihar Osun.
Hukumar ta bayyana sakamakon ne a dakin tattara sakamakon zabe da ke Abuja.
Yawan wadanda aka tantance don kada kuri’a: 759, 362
Ga kuri’un da mayan jam’iyyu 4 suka samu;
APC 343, 945
LP – 23, 283
NNPP – 713
PDP – 354, 366
12:33 pm: Sakamakon zaben shugaban kasa daga kananan hukumomi biyar na FCT (Abuja).
Peter Obi ya lashe uku daga cikin biyar da aka sanar kawo yanzu.
Cibiyar tattarawa sakamakon zaben tatafi hutu.
Karfe 11:38am: PETER OBI YA LASHE ZABEN SHUGABAN KASA A JIHAR LEGAS
hukumar INEC ta lagos ta bayyana sakamakon zaben lagos kamar haka:
Masu kada kuri’a da aka tantance: 1347152
APC: 572,606
LP: 582,454
NNPP: 8,442
PDP: 75,750
Wannan ne sakamakon da INEC za ta kai cibiyar bayyana sakamakon zaɓen shugaban ƙasa dake Abuja.
Karfe 09:48 na safe: ATIKU YA LASHE ZABEN SHUGABAN KASA A JIHAR YOBE
Tsohon mataimakin shugaban kasar ya samu kuri’u sama da 45,000 a gaban abokan hamayyarsa, Peter Obi (LP), Bola Tinubu (APC) da kuma Rabi’u Kwankwaso (NNPP).
Tinubu ya samu kuri’u 151,459, Obi 2,406 sai Kwankwaso ya samu 18,270.
===================================
Karfe 9:14am: APC TA KADA PDP A JIHAR KWARA
Hukumar zaben Najeriya Mai zaman kanta wato (INEC) tasanar da jam’iyyar APC ce ta lashe zaben shugaban ƙasa a jihar Kwara.
Shugaban tattara sakamakon zaben shugaban kasa na jihar kwara ne ya sanar da hakan a cibiyar tattara sakamakon zaben da ke Ilori.
Ga adadin kuri’un da manyan jam’iyyu hudu suka samu:
APC – 263,572
LP – 31,166
PDP – 136,909
NNPP – 3,141
===================================
Karfe 9:03am – PDP TA KADA APC A JIHAR GOMBE
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta Najeriya (INEC) ta sanar da jam’iyyar PDP ce ta lashe zaben shugaban kasa a jihar Gombe.
Ma’aikaciyar tattara sakamakon zaɓen shugaban kasa a jihar ta Gombe, farfesa Maimuna Waziri ta bayyana sakamakon kamar haka:
PDP – 319,123
APC – 146,977
NNPP – 10,520
LP – 26,160
===================================
26 – 02- 2023: APC CE LASHE ZABE A JIHAR EKITI
Hukumar zabe ta kasa tafara bude karbar sakamakon zabe da jihar ekiti, Ga sakamakon zaben kamar haka:
JIHA | JAM’IYYU | YAWAN KURI’U |
1. Jihar Ekiti | APC
PDP LP NNPP SDP |
201494
89554 11397 264 2011 |
Winner in Ekiti | APC |
Ga jerin sunayen yan takarar shugaban kasa 2023 su 4
Akwai yan takarar shugaban kasa sanannu su hudu wanda ake fafatawa dasu ayau, Ga jerin sunayensu:
1. Atiku Abubakar
Atiku Abubakar yana daya daga cikin manyan masu takarar shugaban kasan najeria a wannan zaben na 2023 a karkashin jam’iyyar PDP.
An haifi Atiku abubakar 24 ga watan nuwamba a shekarar 1946 a garin jada dake Adamawa state najeriya wanda yakeda shekaru 77 a duniya.
Atiku abubakar dai dan siyasane kuma dan kasuwa sannan kuma tsoshon shugaban kasar najeria ne a karkashin olusegun obasanjo daga shekarar 1999 zuwa 2007.
Sau biyar Atiku nafitowa takarar shugaban kasa kuma yana faduwa. Yafito a shekarar 1993, 2007, 2011, 2015, dakuma 2019.
Anma a wannan Karon bamusan ya zata kaya ba.
2. Bola Ahmed Tinibu
Bola Ahmed tinibu kwararren dan siyasane a najeriya kuma tsohon gwaman Lagos daga shekarar 1999 zuwa 2007.
An haifi bola Ahmed tinibu 29 ga watan Maris a shekarar 1952 a garin Lagos dake najeriya wanda yakeda shekaru 71 a duniya.
Wannan shine karonsa na farko na fitowa takarar shugabancin najeriya a jam’iyyar APC.
3. Peter Obi
Peter obi dayane daga cikin jerin yan takarar shugabancin najeriya a jam’iyyar LP ( labour party), peter obi shahararren dan kasuwane kuma dan siyasa a najeriya.
An haifi Peter obi 19 Ga watan July a shekarar 1961 a garin anambra najeriya. Peter nada shekaru 62 a duniya.
Shima wannan shine karonsa na farko a fitowa takarar shugaban kasa a najeriya.
4. Rabi’u Musa Kwankwaso
Injiniya Rabi’u musa kwankwaso yana daya daga cikin yan tarar shugaban kasa a najeriya karkashin jam’iyyar NNPP.
Rabi’u musa kwankwaso gogaggen dan siyasane kuma tsohon gwamnan kano daga shekarar 1999 zuwa 2003 sannan kuma daga 2011 zuwa 2015.
An haifi Rabi’u musa kwankwaso 21 ga watan octoba 1956 a garin kwankwaso dake jihar Kano a najeriya. Kwanwaso nada shekaru 67 a duniya.
Waye Shugaban Kasa 2023?
Ku kasance damu A wannan sashen inda muka sanar muku Wanda ya lashe zaben shugaban kasa na 2023:
SUNA | JAM’IYYA | KURI’U |
1. Bola Ahmed Tinibu | APC | 7,982,515 |
2. Atiku Abubakar | PDP | 6,301,741 |
3. Peter Obi | LP | 4,223,277 |
4. Rabi’u Musa Kwankwaso | NNPP | 1,467,975 |
Muna Taya Bola Ahmed tinibu murnar lashe wannan zaben na 2023.
Sakamakon Zaben Shugaban Kasa 2023
Cikin jihohi 36 damuke dasu a najeriya, An kammala zabe a jihohi 30 kuma ana kan tattara sakamkon zabe yanzu haka.
Har izuwa yanzu dai hukumar zabe ta kasa na dakun isowar sakamakon zaben daga sauran jihohi.
Sannan hukumar INEC din ta gargadi masu yada sakamakon karya dasu dena tun kafin suhadu da fushin hukuma.
A wannan shafin namu dai zamuna cigaba da kawo muku sakamakon zaben 2023, saboda haka ku kasance damu a koda yaushe:
1. Sakamakon Zaben Jihar Abia 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar abia kai tsaye.
2. Sakamakon Zaben Jihar Adamawa 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Adamawa kai tsaye.
3. Sakamakon Zaben Jihar Akwa Ibom 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Akwa Ibom kai tsaye.
4. Sakamakon Zaben Jihar Anambra 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Anambra kai tsaye.
5. Sakamakon Zaben Jihar Bauchi 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Bauchi kai tsaye.
6. Sakamakon Zaben Jihar Bayelsa 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Bayelsa kai tsaye.
7. Sakamakon Zaben Jihar Benue 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Benue kai tsaye.
8. Sakamakon Zaben Jihar Borno 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Borno kai tsaye.
9. Sakamakon Zaben Jihar Cross River 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Cross River kai tsaye.
10. Sakamakon Zaben Jihar Delta 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Delta kai tsaye.
11. Sakamakon Zaben Jihar Ebonyi 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Ebonyi kai tsaye.
12. Sakamakon Zaben Jihar Edo 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Edo kai tsaye.
13. Sakamakon Zaben Jihar Ekiti 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Ekiti kai tsaye:
A jihar ta ekiti bola Ahmed Tinibu ne ya lashe zabe inda yakeda Kuri’u APC 201494, PDP nada kuri’u 89554, LP nada kuri’u 11397, NNPP nada 264.
14. Sakamakon Zaben Jihar Enugu 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Enugu kai tsaye.
15. Sakamakon Zaben Jihar Gombe 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Gombe kai tsaye.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta Najeriya (INEC) ta sanar da jam’iyyar PDP ce ta lashe zaben shugaban kasa a jihar Gombe.
Ma’aikaciyar tattara sakamakon zaɓen shugaban kasa a jihar ta Gombe, farfesa Maimuna Waziri ta bayyana sakamakon kamar haka:
PDP – 319,123
APC – 146,977
NNPP – 10,520
LP – 26,160
16. Sakamakon Zaben Jihar Imo 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Imo kai tsaye.
17. Sakamakon Zaben Jihar Jigawa 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar jigawa.
18. Sakamakon Zaben Jihar Kaduna 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Kaduna kai tsaye.
19. Sakamakon Zaben Jihar Kano 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Kano kai tsaye.
20. Sakamakon Zaben Jihar Katsina 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Katsina kai tsaye:
Bola ahmed Tinubu yalashe zabe a kananan hukumomi 6 cikin bakwai a katsina
Daga ciki sun hada da Matazu, Kaita, Musawa, Ingawa and Charachi and Dutsi LGAs, A yayinda Ita kuma PDP taci zabe a Batsari LGA.
21. Sakamakon Zaben Jihar Kebbi 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Kebbi kai tsaye.
22. Sakamakon Zaben Jihar Kogi 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Kogi kai tsaye.
23. Sakamakon Zaben Jihar Kwara 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Kwara kai tsaye.
Hukumar zaben Najeriya Mai zaman kanta wato (INEC) tasanar da jam’iyyar APC ce ta lashe zaben shugaban ƙasa a jihar Kwara.
Shugaban tattara sakamakon zaben shugaban kasa na jihar kwara ne ya sanar da hakan a cibiyar tattara sakamakon zaben da ke Ilori.
Ga adadin kuri’un da manyan jam’iyyu hudu suka samu:
APC – 263,572
LP – 31,166
PDP – 136,909
NNPP – 3,141
24. Sakamakon Zaben Jihar Lagos 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Lagos kai tsaye.
PETER OBI YA LASHE ZABEN SHUGABAN KASA A JIHAR LEGAS
hukumar INEC ta lagos ta bayyana sakamakon zaben lagos kamar haka:
Masu kada kuri’a da aka tantance: 1347152
APC: 572,606
LP: 582,454
NNPP: 8,442
PDP: 75,750
Wannan ne sakamakon da INEC za ta kai cibiyar bayyana sakamakon zaɓen shugaban ƙasa dake Abuja.
25.Sakamakon Zaben Jihar Nasarawa 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Nasarawa kai tsaye.
26. Sakamakon Zaben Jihar Niger 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Niger kai tsaye.
27. Sakamakon Zaben Jihar Ogun 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Ogun kai tsaye.
28. Sakamakon Zaben Jihar Ondo 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Ondo kai tsaye.
29. Sakamakon Zaben Jihar Osun 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Osun kai tsaye.
30. Sakamakon Zaben Jihar Oyo 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Oyo kai tsaye.
31. Sakamakon Zaben Jihar Plateau 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Plateau kai tsaye.
32. Sakamakon Zaben Jihar Rivers 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Rivers kai tsaye.
33. Sakamakon Zaben Jihar Sokoto 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Sokoto kai tsaye.
34. Sakamakon Zaben Jihar Taraba 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Taraba kai tsaye.
35. Sakamakon Zaben Jihar Yobe 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Yobe kai tsaye.
36. Sakamakon Zaben Jihar Zamfara 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Zamfara kai tsaye.
37. Sakamakon Zaben Abuja 2023
A wannan zamu sashen zamu rika kawo muku sakamakon zaben jihar Zamfara kai tsaye.
Bwari
APC 13,156
PDP 10,385
LP 67,198
Kuje
APC 10,648
PDP 10,028
LP 14,257
Kwali
APC 11,242
PDP 9,054
LP 7,302
Gwagwalada
APC 15, 890
PDP 10, 981
LP 19, 694
Abaji
APC 10,370
PDP 6,888
LP 2,874
Ku kasance damu, inda zamu sabunta wannan shafin lokaci zuwa lokaci dazarar hukumar zabe tafara bayyana sakamakon zaben 2023 kaitsaye.
ZAKUSO KU KARANTA: