Amfanin Tafarnuwa ga Azzakari

Barkan ku da zuwa wannan shafin namu damuke kawo muku bayanai akan anfanin wasu abubuwa da baku saniba, inda ayau muka kawo muku amfanin tafarnuwa ga azzakari.

Amfanin tafarnuwa ga azzakari

Tafarnunwa nada matukar anfani ga azzakarin mamiji, sannan kuma zamu sanardaku wasu daga cikin anfanoninta a wannan shafin namu, saboda haka asha karatu lapia:

amfanin tafarnuwa ga azzakari

1. MAGANIN SANYI

Game da kare kai daga kamuwa da sanyi ba zai kama mutum ba ta kowace hanya, idan ma ya kama to za a rabu.

Yadda za a yi shine, farko idan kai mai yawan shan shayi ne, duk sanda zaka sha shanyin sai ka diga man tafarnuwa a ciki, ko kuma ka sami ruwan zafi a kofi ka diga masa man tafarnuwar ka sha.

Ka rinka yin haka akai-akai kuma duk sanda zaka yi wanka ka diga man tafarnuwar a cikin ruwa mai dumi ko mai sanyi.

2. KAIKAYIN MARAINA KO AZZAKARI

Idan namiji yana jin kaikayi a jikin marainansa ko azzakarinsa to, sai ya sami garin farar kanwa cikin babban cokali daya, ya dafa da ruwa kofi biyu, idan ya tafasa sai ya zuba man tafarnuwa babban cokali biyu ya gauraya sannan ya sauke, idan ya huce sai ya wanke gabansa gaba daya da ruwan zai sami sauki insha Allah.

3. SADUWA DA IYALI

Wanda baya iya saduwa da iyali fiye da sau daya ko kuma da ya soma sai ya ji ya gaji, to sai ya sami dabino mai kyau guda ya dafa da ruwa mai kyau, idan ya tafasa sai ya tace da farko zai dafa da ruwa kamar kofi hudu 4 bayan ya tace sai ya debi kofi uku ya sake tafasawa yana cikin tafasa sai ya zuba man tafarnuwa babban cokali biyu 2 sai ya barshi akan wutar ta yadda ruwan zai dawo kamar kofi biyu 2 idan ruwan ya huce sai ya rika sha babban cokai biyu sau hudu a rana, ya yi kwana 7 yana yin haka.

Anfanin Zuma da Tafarnuwa

Indan aka sami zuma babban cokali daya tare da salar tafarnuwa guda uku a yayyanka ko a daka a ruka Shan cokali daya kullum kafin aci abinci.

Zai magance wadannan matsalolin kamar haka:

  • Yana maganin Hawan jini.
  • Yana rage yawan kitse ajiki.
  • Yana maganin typhoid.
  • Matsalolin Zuciya, Saurin gajiya, da Matsalar numfashi.
  • Yana maganin Asma, nimoniya.
  • Ciwon wuya da dashewar murya.
  • Ciwon suga.
  • Tana kashe duk wata cuta da ta shafi jini.

Wadannan sune kadan daga cikin magungunan da tafarnuwa keyi ga da namiji, kafin jaraba kowane magani yakamata kurika bincike kafin aiki dashi.

KARANTA:ÂAmfanin kuka da madara guda 14

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top