Barka da zuwa wannan shafin namu inda zamu cigaba da kawo muku sakamakon zaben jihar bauchi 2023 wanda ya gudana ranar asabar.
A yau litinin 20 ga watan maris 2023, hukumar zabe na kan tattara sakamakon zaben da aka gudanar a ranar asabar a jihar bauchi wanda zamu rika dora muku anan.
Bala Kaura ya sake lashe zaben gwamnan jihar Bauchi
Gwamnan jihar Bauchi Bala Abdulkadir Kauran Bauchi na jam’iyyar PDP ya sake samun nasara inda ya lashe zaben gwamnan jihar da aka gudanar ranar Asabar.
Baturen tattara sakamakon zaben gwamnan jihar, Farfesa Abdulkarim Sabo Mohammed ya ce Bala Ƙaura ya samu nasara ne da ƙuri’u 525,280.
Ya doke babban abokin hamayyarsa Air Marshal Abubakar Sadique Baba na jam’iyyar APC wanda ya samu ƙuri’u 432,272.
Jihar Bauchi dai na daya daga cikin jihohin da fafatawa ta yi zafi a zaɓen gwamnonin a Najeriya.
Sakamakon Zaben Jihar Bauchi 2023
KARAMAR HUKUMAR NINGIÂ
APC – 23,795
PDP – 29,515
NNPP – 4,178
KARAMAR HUKUMAR TAFAWA BALEWAÂ
APC – 22,928
PDP – 35,100
NNPP – 3,166
KARAMAR HUKUMAR MISAUÂ
APC – 26,448
PDP – 16,351
NNPP – 1,820
KARAMAR HUKUMAR KATAGUMÂ
APC – 35,774
PDP – 25,218
NNPP – 2,376
KARAMAR HUKUMAR KIRFI
APC – 11,631
PDP – 13,454
NNPP – 3,571
KARAMAR HUKUMAR WARJI
APC – 11,783
PDP – 20,416
NNPP – 1,812
KARAMAR HUKUMAR GIADE.
APC – 18,023
PDP – 14,145
NNPP – 1,114
KARAMARHUKUMAR ITAS/GADAU.
APC – 16,206
PDP – 18,778
NNPP – 2,913
KARAMAR HUKUMAR GAMAWA.
APC – 22,565
PDP – 21,558
NNPP – 1,841
KARAMAR HUKUMAR DAMBAM.
APC – 11,325
PDP – 13,307
NNPP – 4,395
KARAMAR HUKUMAR SHIRA
APC – 21,644
PDP – 25,373
NNPP – 2,536
KARAMAR HUKUMAR ZAKI
APC – 19,637
PDP – 26,420
NNPP – 1,415
KARAMAR HUKUMAR GANJUWA
APC – 17,606
PDP – 20,924
NNPP – 7,387
KARAMAR HUKUMAR DASS
APC – 11,596
PDP – 14,471
NNPP – 643
KARAMAR HUKUMAR JAMA’ARE.
APC – 11,865
PDP – 13,693
NNPP – 3,253
KARAMAR HUKUMAR ALKALERI
APC – 15,798
PDP – 34,387
NNPP – 2069
Ku kasance dawannan shafin namu inda zamu cigaba da dora muku sakamakon zaben gwamnan jihar bauchi.
Wasu Na Karatun:ÂSakamakon Zaben Gwamnan Adamawa 2023