Tarihin Nura M Inuwa, Shekaru Hotuna da Kadara
Barka da zuwa wannan shafin namu inda muka kawo muku cikakken tarihin nura m inuwa, shekarunsa, kadararsa da kuma hotuna. Nura M Inuwa na daya daga cikin hazikan mawakan Hausa a Najeriya, ana amfani da wakokinsa har a masana’antar fina-finan Kannywood. A wannan rubutun, zan kawo muku wasu bayanai masu kayatarwa da watakila ba ku … Read more