HOME

WAEC

Kalaman Soyayya Masu Nishadantarwa

Barka da zuwa wannan shafin namu inda muka kawo muku kalaman soyayya masu nishadantarwa wadanda zaku turawa masoyanku domin faranta musu rai dakuma Karin dankon soyayya. Wadannan kalaman soyayya masu nishadantarwa suna da matukar tasiri ga rayuwar masoya, tura irin wadannan salon izuwa masoyi kokuma masoyiyarka zai kara muku farinciki dakuma karfin son junanku. Ina … Read more