HOME

WAEC

Sakamakon Zaben Jihar Kebbi 2023

Barka da zuwa wannan shafin namu inda muke kawo muku BBC Hausa sakamakon zaben jihar kebbi 2023 Wanda ya gudana ranar asabar. Ana kan zaben gwamnan jihar kebbi a ranar asabar 15 ga watan Aprilu na shekarar 2023, Ku kasance da wannan shafin namu domin jin yanda zata kaya. Sakamakon Zaben Jihar Kebbi 2023 Cibiyar … Read more

Sakamakon Zaben Gwamnan Adamawa 2023

Ayau take asabar inda ake gudanar da zabengwamna a jihar adamawa, ku kasance tareda wannan shafin namu inda zamu kawo muku sakamakon zaben gwamnan adamawa 2023. A jihar adamawa dai akwai zabe mai zafi, wanda ake fafatawa  tsakanin ‘yan takarar gwamna  guda biyu wato,  Ahmadu Umaru fintiri, na jam’iyyar (PDP) mai mulki, da kuma Aishatu … Read more