Kyawuna Jarabta ta Hausa Novel
Barka da zuwa wannan shafin namu inda muka kawo muku littafin kyawuna jarabta ta hausa novel complete. Kyawuna Jarabta ta Tudun Yola, Kano! Baban Anguwace kuma sabuwa dan babu mutane haka sosai a anguwan, saidai irinsu uncompleted building da ake kan ginawa dakuma sababbin gidaje da ba’a dade da tarewa cikiba. Baban gidane dayasha fenti … Read more