Umar Hashim yayi magana Akan Izzar so Episode 54
Umar Hashim yayi magana Akan Izzar so Episode 54 Bayan daukan tsawon Sati biyu zuwa uku ba a nuna izzar so 54 a tashar bakori ba. Daga karshe dai umar Hashim yayi magana akan episode 54 din. Jarumin yace zasu Saki izzar so episode 54 original a wannan lahadi Mai zuwa atashar ta … Read more