Abubuwa 10 Ga Mai Son Dacewa da Lailatul Qadari – Dr Bashir Aliyu Umar
Tsokacin Edita: Watan Ramadana, watan da Allah ya saukar da Al-Kur’ani mai girma wata ne mai falala daga cikin watannin musulunci. A watan Ramadana ne Allah ya kebe ibadar Azumi, wacce ya ce shi ke ba da lada gareta na musamman. Hakazalika, a watan Ramadana Allah ya kebe wani dare mai daraja, wato daren Lailatul … Read more