HOME

WAEC

Muhimmancin goruba ga rayuwar ɗan Adam

Goriba na cikin ‘ya’yan itatuwa dangin kwakwa da ake samu a ƙasashen Afirka musamman Masar da Sudan da Kenya da sauran ƙasashen Larabawa.   Ga wanda ya san bishiyar goruba, ya san ba ta da kauri da kuma rassa marasa kaushi, kowanne yana ɗauke da koren ganye mai ƙarfi kuma ƙarami mai ɗan faɗi.   … Read more