HOME

WAEC

Com 215 pdf Computer Packages II Lecture Note Download

Com 215 pdf Computer Packages II Lecture Note Download   Com 215 pdf Computer Packages II Year  Year II- Semester I NATIONAL DIPLOMA IN COMPUTER SCIENCE   File Format  PDF  Size 7MB     Download Now Zamgistzamgist.com.ng

Muhimmancin goruba ga rayuwar ɗan Adam

Goriba na cikin ‘ya’yan itatuwa dangin kwakwa da ake samu a ƙasashen Afirka musamman Masar da Sudan da Kenya da sauran ƙasashen Larabawa.   Ga wanda ya san bishiyar goruba, ya san ba ta da kauri da kuma rassa marasa kaushi, kowanne yana ɗauke da koren ganye mai ƙarfi kuma ƙarami mai ɗan faɗi.   … Read more

Auren Lagos Romantic Love Story

Godiya yattabata ga Allah dayabani Ikon rubuta littafin AUREN LAGOS   Nasadaukar da littafinan ga maihaifiyata uwatagari Goya marayu Allah yajikan mahaifina da dukkan yan uwa musilmai da sukarigamu gidan gaskiya       Page (1)   Na mummy minal       Ke bazakifitoba saikin makara dagaciki tace ganinan fitowa jakata nake dauka wata … Read more

Lamrat Romantic Love Baby Story

LAMRAT ROMANTIC LOVE STORY   Romatic beby 1-5 *بسم الله الرحمن الرحيم* tsaye take a gaban mirrow tana tsantsara make up, taci wani uban wando da riga wacce bata huce iyya cibiyyar taba, tana make up  tana rawa tana karkaɗa waist  ɗinta da brest wanda suke firgitar da samari hakan tasa kowa ke mata kallon … Read more

Maganin Qarin Hips (Mazaunai )

MAGANI QARIN MAZAUNAI (HIPS) TAMBAYA Assalamu Alaikum, Mlm don Allah ya halatta mu2m yayi amfani da magani don qarin hips ko breast, Don Allah afadiman hanyar da zanvi   AMSA   Mata da yawa suna bukatar suga hips dinsu ya ciko tun basuyi aureba saboda yanda yake daukar hankalin da namiji to ballantana amarya Wanda … Read more

Kanwata (My Sister) 1 to End

KANWATA Written by Fatima Aminu Ya’u Tafi minti biyu tana tsaye gabanta tana mata magana kai kace da kurma take magana ta kada kai gami da dafata adan firgice ta dago ganinta tsaye kusa da ita yasata sakin wani murmushi wanda kana ganinsa kadan yake ne. Haba Fadya wannan wane irin tunani kike haka inata … Read more

Yanda Zaki gyara Gashin ki

Yanda Zaki gyara Gashin ki Yanda Zaki gyara Gashin ki: Kafin ki fara gyaran gashi akwai buqatar sanin kalan gashin ki ina nufin type dinsa ba wai fari ne ko baqi ba DRY HAIR Zaki ganshi ko da yaushe a bushe daga kin shafa mai nan da kwana daya ya bushe fatar kanki fari tas … Read more

MEC 227 Automotive Technology And Practice Pdf Download

AUTOMOTIVE TECHNOLOGY AND PRACTICE / MEC 227 CONTENT PAGE  WEEK 1  1.1.Introduction  Prime movers.  1.2. The steam engine  1.3. The electric engine  1.4.Internal combustion engine.  1.5 Advantages and disadvantages of internal combustion engine as compared to the steam  and electric powered vehicles.  1.6. Workshop staff and safety  WEEK 2 MEC 227 PDF 2.0. THE FUNDAMENTAL … Read more